iqna

IQNA

Yaran Masar
Tehran (IQNA) Masallatan Masar sun samu karbuwa sosai daga yara kanana a darussan kur'ani mako guda bayan da suka sanar da cewa za su dawo da shirye-shiryensu na ilimi da al'adu.
Lambar Labari: 3487343    Ranar Watsawa : 2022/05/26